Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 26 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَقَالُواْ ٱتَّخَذَ ٱلرَّحۡمَٰنُ وَلَدٗاۗ سُبۡحَٰنَهُۥۚ بَلۡ عِبَادٞ مُّكۡرَمُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 26]
﴿وقالوا اتخذ الرحمن ولدا سبحانه بل عباد مكرمون﴾ [الأنبيَاء: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Mai rahama ya riƙi ɗa." Tsarkinsa, ya tabbata! A'a, (mala'iku) bayi ne masu daraja |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Mai rahama ya riƙi ɗa." Tsarkinsa, ya tabbata! A'a, (mala'iku) bayi ne masu daraja |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Mai rahama ya riƙi ɗã." Tsarkinsa, ya tabbata! Ã'a, (malã'iku) bãyi ne mãsu daraja |