Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 4 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالَ رَبِّي يَعۡلَمُ ٱلۡقَوۡلَ فِي ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الأنبيَاء: 4]
﴿قال ربي يعلم القول في السماء والأرض وهو السميع العليم﴾ [الأنبيَاء: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ubangijina Yana sanin magana a cikin sama da ƙasa kuma Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ubangijina Yana sanin magana a cikin sama da ƙasa kuma Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ubangijina Yanã sanin magana a cikin sama da ƙasa kuma Shi ne Mai ji, Masani |