Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 5 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿بَلۡ قَالُوٓاْ أَضۡغَٰثُ أَحۡلَٰمِۭ بَلِ ٱفۡتَرَىٰهُ بَلۡ هُوَ شَاعِرٞ فَلۡيَأۡتِنَا بِـَٔايَةٖ كَمَآ أُرۡسِلَ ٱلۡأَوَّلُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 5]
﴿بل قالوا أضغاث أحلام بل افتراه بل هو شاعر فليأتنا بآية كما﴾ [الأنبيَاء: 5]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, suka ce: "Yaye-yayen mafarki ne. A'a, ya ƙirƙira shi ne. A'a, shi mawaƙi ne. Sai ya zo mana da wata aya kamar yadda aka aiko manzanni na farko |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, suka ce: "Yaye-yayen mafarki ne. A'a, ya ƙirƙira shi ne. A'a, shi mawaƙi ne. Sai ya zo mana da wata aya kamar yadda aka aiko manzanni na farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, suka ce: "Yãye-yãyen mafarki ne. Ã'a, yã ƙirƙira shi ne. Ã'a, shi mawãƙi ne. Sai ya zo mana da wata ãyã kamar yadda aka aiko manzanni na farko |