Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 41 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَلَقَدِ ٱسۡتُهۡزِئَ بِرُسُلٖ مِّن قَبۡلِكَ فَحَاقَ بِٱلَّذِينَ سَخِرُواْ مِنۡهُم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 41]
﴿ولقد استهزئ برسل من قبلك فحاق بالذين سخروا منهم ما كانوا به﴾ [الأنبيَاء: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, an yi izgili ga waɗansu Manzanni daga gabaninka, sai abin da suka kasance suna izgili da shi ya auku ga waɗanda suka yi izgilin daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, an yi izgili ga waɗansu Manzanni daga gabaninka, sai abin da suka kasance suna izgili da shi ya auku ga waɗanda suka yi izgilin daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili ga waɗansu Manzanni daga gabãninka, sai abin da suka kasance sunã izgili da shi ya auku ga waɗanda suka yi izgilin daga gare su |