Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 53 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالُواْ وَجَدۡنَآ ءَابَآءَنَا لَهَا عَٰبِدِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 53]
﴿قالوا وجدنا آباءنا لها عابدين﴾ [الأنبيَاء: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Mun sami Ubanninmu masu lazimta a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Mun sami Ubanninmu masu lazimta a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Mun sãmi Ubanninmu mãsu lazimta a kansu |