Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 52 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿إِذۡ قَالَ لِأَبِيهِ وَقَوۡمِهِۦ مَا هَٰذِهِ ٱلتَّمَاثِيلُ ٱلَّتِيٓ أَنتُمۡ لَهَا عَٰكِفُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 52]
﴿إذ قال لأبيه وقومه ما هذه التماثيل التي أنتم لها عاكفون﴾ [الأنبيَاء: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce wa ubansa da mutanensa, "Mene ne waɗannan mutummutumai waɗanda kuke masu lazimta a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce wa ubansa da mutanensa, "Mene ne waɗannan mutummutumai waɗanda kuke masu lazimta a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce wa ubansa da mutanensa, "Mẽne ne waɗannan mutummutumai waɗanda kuke mãsu lazimta a kansu |