Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 54 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالَ لَقَدۡ كُنتُمۡ أَنتُمۡ وَءَابَآؤُكُمۡ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[الأنبيَاء: 54]
﴿قال لقد كنتم أنتم وآباؤكم في ضلال مبين﴾ [الأنبيَاء: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Lalle, haƙiƙa, kun kasance ku da Ubanninku a cikin ɓata bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle, haƙiƙa, kun kasance ku da Ubanninku a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle, haƙĩƙa, kun kasance kũ da Ubanninku a cikin ɓata bayyananna |