Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 65 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿ثُمَّ نُكِسُواْ عَلَىٰ رُءُوسِهِمۡ لَقَدۡ عَلِمۡتَ مَا هَٰٓؤُلَآءِ يَنطِقُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 65]
﴿ثم نكسوا على رءوسهم لقد علمت ما هؤلاء ينطقون﴾ [الأنبيَاء: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma aka sunkuyar da su a kan kawunansu (sukace,) "Lalle, haƙiƙa, ka sani waɗannan ba su yin magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma aka sunkuyar da su a kan kawunansu (sukace,) "Lalle, haƙiƙa, ka sani waɗannan ba su yin magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma aka sunkuyar da su a kan kãwunansu (sukace,) "Lalle, haƙĩƙa, kã sani waɗannan bã su yin magana |