Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 64 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَرَجَعُوٓاْ إِلَىٰٓ أَنفُسِهِمۡ فَقَالُوٓاْ إِنَّكُمۡ أَنتُمُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 64]
﴿فرجعوا إلى أنفسهم فقالوا إنكم أنتم الظالمون﴾ [الأنبيَاء: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka koma wa junansu suka ce: "Lalle ne ku, ku ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka koma wa junansu suka ce: "Lalle ne ku, ku ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka kõma wa jũnansu suka ce: "Lalle ne kũ, kũ ne azzãlumai |