Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 79 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَفَهَّمۡنَٰهَا سُلَيۡمَٰنَۚ وَكُلًّا ءَاتَيۡنَا حُكۡمٗا وَعِلۡمٗاۚ وَسَخَّرۡنَا مَعَ دَاوُۥدَ ٱلۡجِبَالَ يُسَبِّحۡنَ وَٱلطَّيۡرَۚ وَكُنَّا فَٰعِلِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 79]
﴿ففهمناها سليمان وكلا آتينا حكما وعلما وسخرنا مع داود الجبال يسبحن والطير﴾ [الأنبيَاء: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka fahimtar da ita (mats'alar)* ga Sulaiman. Kuma dukansu Mun ba su hukunci da ilmi kuma Muka hore duwatsu tare da Dawuda, suna tasbihi, da tsuntsaye. Kuma Mun kasance Masu aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka fahimtar da ita (mats'alar) ga Sulaiman. Kuma dukansu Mun ba su hukunci da ilmi kuma Muka hore duwatsu tare da Dawuda, suna tasbihi, da tsuntsaye. Kuma Mun kasance Masu aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka fahimtar da ita (mats'alar) ga Sulaiman. Kuma dukansu Mun bã su hukunci da ilmi kuma Muka hõre duwatsu tãre da Dãwũda, sunã tasbĩhi, da tsuntsãye. Kuma Mun kasance Mãsu aikatãwa |