Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 16 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَكَذَٰلِكَ أَنزَلۡنَٰهُ ءَايَٰتِۭ بَيِّنَٰتٖ وَأَنَّ ٱللَّهَ يَهۡدِي مَن يُرِيدُ ﴾
[الحج: 16]
﴿وكذلك أنـزلناه آيات بينات وأن الله يهدي من يريد﴾ [الحج: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar haka Muka saukar da shi (Alƙur'ani) yana ayoyi bayyanannu. Kuma lalle ne Allah Yana shiryar da wanda Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka Muka saukar da shi (Alƙur'ani) yana ayoyi bayyanannu. Kuma lalle ne Allah Yana shiryar da wanda Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka Muka saukar da shi (Alƙur'ãni) yanã ãyõyi bayyanannu. Kuma lalle ne Allah Yanã shiryar da wanda Yake nufi |