Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 17 - الحج - Page - Juz 17
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱلَّذِينَ هَادُواْ وَٱلصَّٰبِـِٔينَ وَٱلنَّصَٰرَىٰ وَٱلۡمَجُوسَ وَٱلَّذِينَ أَشۡرَكُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ يَفۡصِلُ بَيۡنَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدٌ ﴾
[الحج: 17]
﴿إن الذين آمنوا والذين هادوا والصابئين والنصارى والمجوس والذين أشركوا إن الله﴾ [الحج: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani da waɗanda suka tuba (Yahudu) da waɗanda suka karkace (Saba'awa) da Nasara da Majusawa da waɗanda suka yi shirka, lalle ne Allah Yana yin hukunci a tsakaninsu a Ranar ¡iyama. Lalle ne Allah Mahalarci ne a kan dukkan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani da waɗanda suka tuba (Yahudu) da waɗanda suka karkace (Saba'awa) da Nasara da Majusawa da waɗanda suka yi shirka, lalle ne Allah Yana yin hukunci a tsakaninsu a Ranar ¡iyama. Lalle ne Allah Mahalarci ne a kan dukkan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni da waɗanda suka tũba (Yahũdu) da waɗanda suka karkace (Saba'ãwa) da Nasãra da Majũsãwa da waɗanda suka yi shirka, lalle ne Allah Yanã yin hukunci a tsakãninsu a Ranãr ¡iyãma. Lalle ne Allah Mahalarci ne a kan dukkan kõme |