Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 33 - الحج - Page - Juz 17
﴿لَكُمۡ فِيهَا مَنَٰفِعُ إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗى ثُمَّ مَحِلُّهَآ إِلَى ٱلۡبَيۡتِ ٱلۡعَتِيقِ ﴾
[الحج: 33]
﴿لكم فيها منافع إلى أجل مسمى ثم محلها إلى البيت العتيق﴾ [الحج: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuna da waɗansu abubuwan amfani* a cikinta (dabbar hadaya) har ya zuwa ga wani ajali ambatacce, sa'an nan kuma wurin halattata zuwa ga ¦akin 'yantacce ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuna da waɗansu abubuwan amfani a cikinta (dabbar hadaya) har ya zuwa ga wani ajali ambatacce, sa'an nan kuma wurin halattata zuwa ga ¦akin 'yantacce ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuna da waɗansu abũbuwan amfãni a cikinta (dabbar hadaya) har ya zuwa ga wani ajali ambatacce, sa'an nan kuma wurin halattãta zuwa ga ¦ãkin 'yantacce ne |