Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 32 - الحج - Page - Juz 17
﴿ذَٰلِكَۖ وَمَن يُعَظِّمۡ شَعَٰٓئِرَ ٱللَّهِ فَإِنَّهَا مِن تَقۡوَى ٱلۡقُلُوبِ ﴾
[الحج: 32]
﴿ذلك ومن يعظم شعائر الله فإنها من تقوى القلوب﴾ [الحج: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne. Kuma wanda ya girmama ibadodin Allah, to, lalle ne ita (girmamawar) tana daga ayyukan zukata na ibada |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne. Kuma wanda ya girmama ibadodin Allah, to, lalle ne ita (girmamawar) tana daga ayyukan zukata na ibada |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne. Kuma wanda ya girmama ibãdõdin Allah, to, lalle ne ita (girmamãwar) tanã daga ayyukan zukãta na ibãda |