Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 35 - الحج - Page - Juz 17
﴿ٱلَّذِينَ إِذَا ذُكِرَ ٱللَّهُ وَجِلَتۡ قُلُوبُهُمۡ وَٱلصَّٰبِرِينَ عَلَىٰ مَآ أَصَابَهُمۡ وَٱلۡمُقِيمِي ٱلصَّلَوٰةِ وَمِمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡ يُنفِقُونَ ﴾
[الحج: 35]
﴿الذين إذا ذكر الله وجلت قلوبهم والصابرين على ما أصابهم والمقيمي الصلاة﴾ [الحج: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke idan an ambaci Allah sai zukatansu su firgita, da masu haƙuri a kan abin da ya same su, da masu tsayar da salla, kuma suna ciyarwa daga abin da Muka azurta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke idan an ambaci Allah sai zukatansu su firgita, da masu haƙuri a kan abin da ya same su, da masu tsayar da salla, kuma suna ciyarwa daga abin da Muka azurta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke idan an ambaci Allah sai zukãtansu su firgita, da mãsu haƙuri a kan abin da ya sãme su, da mãsu tsayar da salla, kuma sunã ciyarwa daga abin da Muka azurta su |