Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 110 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿فَٱتَّخَذۡتُمُوهُمۡ سِخۡرِيًّا حَتَّىٰٓ أَنسَوۡكُمۡ ذِكۡرِي وَكُنتُم مِّنۡهُمۡ تَضۡحَكُونَ ﴾ 
[المؤمنُون: 110]
﴿فاتخذتموهم سخريا حتى أنسوكم ذكري وكنتم منهم تضحكون﴾ [المؤمنُون: 110]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai kuka riƙe su leburori har suka mantar da ku ambato Na kuma kun kasance, daga gare su kuke yin dariya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai kuka riƙe su leburori har suka mantar da ku ambatoNa kuma kun kasance, daga gare su kuke yin dariya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai kuka riƙe su lẽburõri har suka mantar da ku ambatõNa kuma kun kasance, daga gare su kuke yin dãriya |