Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 111 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿إِنِّي جَزَيۡتُهُمُ ٱلۡيَوۡمَ بِمَا صَبَرُوٓاْ أَنَّهُمۡ هُمُ ٱلۡفَآئِزُونَ ﴾
[المؤمنُون: 111]
﴿إني جزيتهم اليوم بما صبروا أنهم هم الفائزون﴾ [المؤمنُون: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Ni Ina saka musu a yau, saboda abin da suka yi wa haƙuri. Domin lalle ne su su ne masu samun babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ni Ina saka musu a yau, saboda abin da suka yi wa haƙuri. Domin lalle ne su su ne masu samun babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Nĩ Inã sãka musu a yau, sabõda abin da suka yi wa haƙuri. Dõmin lalle ne sũ sũ ne mãsu sãmun babban rabo |