Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 45 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿ثُمَّ أَرۡسَلۡنَا مُوسَىٰ وَأَخَاهُ هَٰرُونَ بِـَٔايَٰتِنَا وَسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٍ ﴾
[المؤمنُون: 45]
﴿ثم أرسلنا موسى وأخاه هارون بآياتنا وسلطان مبين﴾ [المؤمنُون: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka aika Musa da ɗan'uwansa Haruna, game da ayoyin Mu da, dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka aika Musa da ɗan'uwansa Haruna, game da ayoyinMu da, dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka aika Mũsã da ɗan'uwansa Hãrũna, game da ãyõyinMu da, dalĩli bayyananne |