Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 46 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ وَمَلَإِيْهِۦ فَٱسۡتَكۡبَرُواْ وَكَانُواْ قَوۡمًا عَالِينَ ﴾
[المؤمنُون: 46]
﴿إلى فرعون وملئه فاستكبروا وكانوا قوما عالين﴾ [المؤمنُون: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Zuwa ga Fir'auna da majalisarsa, sai suka kangara, alhali sun kasance mutane ne marinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Zuwa ga Fir'auna da majalisarsa, sai suka kangara, alhali sun kasance mutane ne marinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Zuwa ga Fir'auna da majalisarsa, sai suka kangara, alhãli sun kasance mutãne ne marinjãya |