Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 44 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿ثُمَّ أَرۡسَلۡنَا رُسُلَنَا تَتۡرَاۖ كُلَّ مَا جَآءَ أُمَّةٗ رَّسُولُهَا كَذَّبُوهُۖ فَأَتۡبَعۡنَا بَعۡضَهُم بَعۡضٗا وَجَعَلۡنَٰهُمۡ أَحَادِيثَۚ فَبُعۡدٗا لِّقَوۡمٖ لَّا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[المؤمنُون: 44]
﴿ثم أرسلنا رسلنا تترى كل ما جاء أمة رسولها كذبوه فأتبعنا بعضهم﴾ [المؤمنُون: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka aika da ManzanninMu jere a koda yaushe Manzon wata al'umma ya je mata, sai su ƙaryata shi, saboda haka Muka biyar da sashensu ga sashe, kuma Muka sanya su labarun hira. To, nisa ya tabbata ga mutane (waɗanda) ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka aika da ManzanninMu jere a koda yaushe Manzon wata al'umma ya je mata, sai su ƙaryata shi, saboda haka Muka biyar da sashensu ga sashe, kuma Muka sanya su labarun hira. To, nisa ya tabbata ga mutane (waɗanda) ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka aika da ManzanninMu jẽre a kõda yaushe Manzon wata al'umma ya jẽ mata, sai su ƙaryata shi, sabõda haka Muka biyar da sãshensu ga sãshe, kuma Muka sanya su lãbãrun hĩra. To, nĩsa ya tabbata ga mutãne (waɗanda) bã su yin ĩmãni |