Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 47 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿فَقَالُوٓاْ أَنُؤۡمِنُ لِبَشَرَيۡنِ مِثۡلِنَا وَقَوۡمُهُمَا لَنَا عَٰبِدُونَ ﴾
[المؤمنُون: 47]
﴿فقالوا أنؤمن لبشرين مثلنا وقومهما لنا عابدون﴾ [المؤمنُون: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ce: "Shin, za Mu yi imani saboda wasu mutane biyu misalinmu, alhali kuwa mutanensu a gare mu, masu bauta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ce: "Shin, za Mu yi imani saboda wasu mutane biyu misalinmu, alhali kuwa mutanensu a gare mu, masu bauta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ce: "Shin, zã Mu yi ĩmãni sabõda wasu mutãne biyu misãlinmu, alhãli kuwa mutãnensu a gare mu, mãsu bauta ne |