Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 68 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿أَفَلَمۡ يَدَّبَّرُواْ ٱلۡقَوۡلَ أَمۡ جَآءَهُم مَّا لَمۡ يَأۡتِ ءَابَآءَهُمُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[المؤمنُون: 68]
﴿أفلم يدبروا القول أم جاءهم ما لم يأت آباءهم الأولين﴾ [المؤمنُون: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, ba su yi ta'ammalin maganar (Alƙur'ani) ba, ko abin da bai je wa ubanninsu na farko ba ne ya je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, ba su yi ta'ammalin maganar (Alƙur'ani) ba, ko abin da bai je wa ubanninsu na farko ba ne ya je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, ba su yi ta'ammalin maganar (Alƙur'ãni) ba, kõ abin da bai jẽ wa ubanninsu na farko ba ne ya jẽ musu |