×

(Wannan) sũra ce. Mun saukar da ita, kuma Mun wajabta ta, kuma 24:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nur ⮕ (24:1) ayat 1 in Hausa

24:1 Surah An-Nur ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 1 - النور - Page - Juz 18

﴿سُورَةٌ أَنزَلۡنَٰهَا وَفَرَضۡنَٰهَا وَأَنزَلۡنَا فِيهَآ ءَايَٰتِۭ بَيِّنَٰتٖ لَّعَلَّكُمۡ تَذَكَّرُونَ ﴾
[النور: 1]

(Wannan) sũra ce. Mun saukar da ita, kuma Mun wajabta ta, kuma Mun saukar da ãyõyi bayyanannu a cikinta, dõmin ku riƙa tunãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: سورة أنـزلناها وفرضناها وأنـزلنا فيها آيات بينات لعلكم تذكرون, باللغة الهوسا

﴿سورة أنـزلناها وفرضناها وأنـزلنا فيها آيات بينات لعلكم تذكرون﴾ [النور: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
(Wannan) sura ce. Mun saukar da ita, kuma Mun wajabta ta, kuma Mun saukar da ayoyi bayyanannu a cikinta, domin ku riƙa tunawa
Abubakar Mahmoud Gumi
(Wannan) sura ce. Mun saukar da ita, kuma Mun wajabta ta, kuma Mun saukar da ayoyi bayyanannu a cikinta, domin ku riƙa tunawa
Abubakar Mahmoud Gumi
(Wannan) sũra ce. Mun saukar da ita, kuma Mun wajabta ta, kuma Mun saukar da ãyõyi bayyanannu a cikinta, dõmin ku riƙa tunãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek