Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 4 - النور - Page - Juz 18
﴿وَٱلَّذِينَ يَرۡمُونَ ٱلۡمُحۡصَنَٰتِ ثُمَّ لَمۡ يَأۡتُواْ بِأَرۡبَعَةِ شُهَدَآءَ فَٱجۡلِدُوهُمۡ ثَمَٰنِينَ جَلۡدَةٗ وَلَا تَقۡبَلُواْ لَهُمۡ شَهَٰدَةً أَبَدٗاۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ﴾
[النور: 4]
﴿والذين يرمون المحصنات ثم لم يأتوا بأربعة شهداء فاجلدوهم ثمانين جلدة ولا﴾ [النور: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda ke jifar* mata masu kamun kai, sa'an nan kuma ba su je da shaidu huɗu ba to, ku yi musu bulala, bulala tamanin, kuma kada ku karɓi wata shaida tasu, har abada. Waɗancan su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda ke jifar mata masu kamun kai, sa'an nan kuma ba su je da shaidu huɗu ba to, ku yi musu bulala, bulala tamanin, kuma kada ku karɓi wata shaida tasu, har abada. Waɗancan su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda ke jĩfar mãtã masu kãmun kai, sa'an nan kuma ba su jẽ da shaidu huɗu ba to, ku yi musu bũlãla, bũlãla tamãnin, kuma kada ku karɓi wata shaida tãsu, har abada. Waɗancan su ne fãsiƙai |