Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 5 - النور - Page - Juz 18
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ تَابُواْ مِنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَ وَأَصۡلَحُواْ فَإِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النور: 5]
﴿إلا الذين تابوا من بعد ذلك وأصلحوا فإن الله غفور رحيم﴾ [النور: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Face waɗanda suka tubadaga bayan wannan, kuma suka gyaru, to lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Face waɗanda suka tubadaga bayan wannan, kuma suka gyaru, to lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce waɗanda suka tũbadaga bãyan wannan, kuma suka gyãru, to lalle ne Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |