Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 40 - النور - Page - Juz 18
﴿أَوۡ كَظُلُمَٰتٖ فِي بَحۡرٖ لُّجِّيّٖ يَغۡشَىٰهُ مَوۡجٞ مِّن فَوۡقِهِۦ مَوۡجٞ مِّن فَوۡقِهِۦ سَحَابٞۚ ظُلُمَٰتُۢ بَعۡضُهَا فَوۡقَ بَعۡضٍ إِذَآ أَخۡرَجَ يَدَهُۥ لَمۡ يَكَدۡ يَرَىٰهَاۗ وَمَن لَّمۡ يَجۡعَلِ ٱللَّهُ لَهُۥ نُورٗا فَمَا لَهُۥ مِن نُّورٍ ﴾
[النور: 40]
﴿أو كظلمات في بحر لجي يغشاه موج من فوقه موج من فوقه﴾ [النور: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa kamar* duffai a cikin teku mai zurfi, taguwar ruwa tana rufe da shi, daga bisansa akwai wata taguwa, daga bisansa akwai wani girgije, duffai sashensu a bisa sashe, idan ya fitar da tafinsa ba ya kusa ya gan shi. Kuma wanda Allah bai sanya masa haske ba, to, ba ya da wani haske |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa kamar duffai a cikin teku mai zurfi, taguwar ruwa tana rufe da shi, daga bisansa akwai wata taguwa, daga bisansa akwai wani girgije, duffai sashensu a bisa sashe, idan ya fitar da tafinsa ba ya kusa ya gan shi. Kuma wanda Allah bai sanya masa haske ba, to, ba ya da wani haske |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuwa kamar duffai a cikin tẽku mai zurfi, tãguwar ruwa tanã rufe da shi, daga bisansa akwai wata tãguwa, daga bisansa akwai wani girgije, duffai sãshensu a bisa sãshe, idan ya fitar da tãfinsa ba ya kusa ya gan shi. Kuma wanda Allah bai sanya masa haske ba, to, bã ya da wani haske |