×

Kuma waɗanda suka ƙãfirta ayyukansu sunã kamar ƙawalwalniyã ga faƙo, mai ƙishirwa 24:39 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nur ⮕ (24:39) ayat 39 in Hausa

24:39 Surah An-Nur ayat 39 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 39 - النور - Page - Juz 18

﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَعۡمَٰلُهُمۡ كَسَرَابِۭ بِقِيعَةٖ يَحۡسَبُهُ ٱلظَّمۡـَٔانُ مَآءً حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءَهُۥ لَمۡ يَجِدۡهُ شَيۡـٔٗا وَوَجَدَ ٱللَّهَ عِندَهُۥ فَوَفَّىٰهُ حِسَابَهُۥۗ وَٱللَّهُ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[النور: 39]

Kuma waɗanda suka ƙãfirta ayyukansu sunã kamar ƙawalwalniyã ga faƙo, mai ƙishirwa yanã zaton sa ruwa, har idan ya jẽ masa bai iske shi kõme ba, kuma ya sãmi* Allah a wurinsa, sai Ya cika masa hisãbinsa. Kuma Allah Mai gaggãwar sakamako ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والذين كفروا أعمالهم كسراب بقيعة يحسبه الظمآن ماء حتى إذا جاءه لم, باللغة الهوسا

﴿والذين كفروا أعمالهم كسراب بقيعة يحسبه الظمآن ماء حتى إذا جاءه لم﴾ [النور: 39]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suka ƙafirta ayyukansu suna kamar ƙawalwalniya ga faƙo, mai ƙishirwa yana zaton sa ruwa, har idan ya je masa bai iske shi kome ba, kuma ya sami* Allah a wurinsa, sai Ya cika masa hisabinsa. Kuma Allah Mai gaggawar sakamako ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka ƙafirta ayyukansu suna kamar ƙawalwalniya ga faƙo, mai ƙishirwa yana zaton sa ruwa, har idan ya je masa bai iske shi kome ba, kuma ya sami Allah a wurinsa, sai Ya cika masa hisabinsa. Kuma Allah Mai gaggawar sakamako ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka ƙãfirta ayyukansu sunã kamar ƙawalwalniyã ga faƙo, mai ƙishirwa yanã zaton sa ruwa, har idan ya jẽ masa bai iske shi kõme ba, kuma ya sãmi Allah a wurinsa, sai Ya cika masa hisãbinsa. Kuma Allah Mai gaggãwar sakamako ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek