Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 60 - النور - Page - Juz 18
﴿وَٱلۡقَوَٰعِدُ مِنَ ٱلنِّسَآءِ ٱلَّٰتِي لَا يَرۡجُونَ نِكَاحٗا فَلَيۡسَ عَلَيۡهِنَّ جُنَاحٌ أَن يَضَعۡنَ ثِيَابَهُنَّ غَيۡرَ مُتَبَرِّجَٰتِۭ بِزِينَةٖۖ وَأَن يَسۡتَعۡفِفۡنَ خَيۡرٞ لَّهُنَّۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[النور: 60]
﴿والقواعد من النساء اللاتي لا يرجون نكاحا فليس عليهن جناح أن يضعن﴾ [النور: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma tsofaffi daga mata, waɗanda ba su fatan wani aure to, babu laifi a kansu su ajiye tufafinsu, ba suna masu fitar da ƙawa ba, kuma su tsare mutuncinsu shi ne mafi alheri a gare su. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma tsofaffi daga mata, waɗanda ba su fatan wani aure to, babu laifi a kansu su ajiye tufafinsu, ba suna masu fitar da ƙawa ba, kuma su tsare mutuncinsu shi ne mafi alheri a gare su. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma tsõfaffi daga mãtã, waɗanda bã su fatan wani aure to, bãbu laifi a kansu su ajiye tufãfinsu, bã sunã mãsu fitar da ƙawa ba, kuma su tsare mutuncinsu shĩ ne mafi alhẽri a gare su. Kuma Allah Mai jĩ ne, Masani |