×

Kuma idan yãra daga cikinku suka isa mafarki to su nẽmi izni, 24:59 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nur ⮕ (24:59) ayat 59 in Hausa

24:59 Surah An-Nur ayat 59 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 59 - النور - Page - Juz 18

﴿وَإِذَا بَلَغَ ٱلۡأَطۡفَٰلُ مِنكُمُ ٱلۡحُلُمَ فَلۡيَسۡتَـٔۡذِنُواْ كَمَا ٱسۡتَـٔۡذَنَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ كَذَٰلِكَ يُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمۡ ءَايَٰتِهِۦۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٞ ﴾
[النور: 59]

Kuma idan yãra daga cikinku suka isa mafarki to su nẽmi izni, kamar yadda waɗanda suke a gabãninsu suka nẽmi iznin. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana ãyõyin Sa a gare ku, kuma Allah Masani ne, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا بلغ الأطفال منكم الحلم فليستأذنوا كما استأذن الذين من قبلهم كذلك, باللغة الهوسا

﴿وإذا بلغ الأطفال منكم الحلم فليستأذنوا كما استأذن الذين من قبلهم كذلك﴾ [النور: 59]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan yara daga cikinku suka isa mafarki to su nemi izni, kamar yadda waɗanda suke a gabaninsu suka nemi iznin. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana ayoyin Sa a gare ku, kuma Allah Masani ne, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan yara daga cikinku suka isa mafarki to su nemi izni, kamar yadda waɗanda suke a gabaninsu suka nemi iznin. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana ayoyinSa a gare ku, kuma Allah Masani ne, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan yãra daga cikinku suka isa mafarki to su nẽmi izni, kamar yadda waɗanda suke a gabãninsu suka nẽmi iznin. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana ãyõyinSa a gare ku, kuma Allah Masani ne, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek