Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 29 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿لَّقَدۡ أَضَلَّنِي عَنِ ٱلذِّكۡرِ بَعۡدَ إِذۡ جَآءَنِيۗ وَكَانَ ٱلشَّيۡطَٰنُ لِلۡإِنسَٰنِ خَذُولٗا ﴾
[الفُرقَان: 29]
﴿لقد أضلني عن الذكر بعد إذ جاءني وكان الشيطان للإنسان خذولا﴾ [الفُرقَان: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa ya ɓatar da ni daga Tunawa a bayan (Tunawar) ta je mini."Kuma Shaiɗan ya zama mai zumɓulewa ga mutum |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa ya ɓatar da ni daga Tunawa a bayan (Tunawar) ta je mini."Kuma Shaiɗan ya zama mai zumɓulewa ga mutum |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa ya ɓatar da ni daga Tunãwa a bãyan (Tunãwar) ta je mini."Kuma Shaiɗan ya zama mai zumɓulẽwa ga mutum |