Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 35 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ وَجَعَلۡنَا مَعَهُۥٓ أَخَاهُ هَٰرُونَ وَزِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 35]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب وجعلنا معه أخاه هارون وزيرا﴾ [الفُرقَان: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, Mun bai wa Musa Littafi, kuma Mun sanya ɗan'uwansa, Haruna, mataimaki tare da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, Mun bai wa Musa Littafi, kuma Mun sanya ɗan'uwansa, Haruna, mataimaki tare da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, Mun bai wa Mũsã Littãfi, kuma Mun sanya ɗan'uwansa, Hãrũna, mataimaki tãre da shi |