Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 36 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿فَقُلۡنَا ٱذۡهَبَآ إِلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا فَدَمَّرۡنَٰهُمۡ تَدۡمِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 36]
﴿فقلنا اذهبا إلى القوم الذين كذبوا بآياتنا فدمرناهم تدميرا﴾ [الفُرقَان: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka ce: "Ku tafi, ku biyu, zuwa ga mutanen nan waɗanda suka ƙaryata game da ayo yin Mu." sai Muka darkake su, darkakewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka ce: "Ku tafi, ku biyu, zuwa ga mutanen nan waɗanda suka ƙaryata game da ayo yinMu." sai Muka darkake su, darkakewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka ce: "Ku tafi, kũ biyu, zuwa ga mutãnen nan waɗanda suka ƙaryata game da ãyõ yinMu." sai Muka darkãke su, darkãkewa |