Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 48 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَرۡسَلَ ٱلرِّيَٰحَ بُشۡرَۢا بَيۡنَ يَدَيۡ رَحۡمَتِهِۦۚ وَأَنزَلۡنَا مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ طَهُورٗا ﴾
[الفُرقَان: 48]
﴿وهو الذي أرسل الرياح بشرا بين يدي رحمته وأنـزلنا من السماء ماء﴾ [الفُرقَان: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Ya aika iskokin bushara gaba ga rahamar Sa, kuma Muka saukar da ruwa mai tsarkakewa daga sama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya aika iskokin bushara gaba ga rahamarSa, kuma Muka saukar da ruwa mai tsarkakewa daga sama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya aika iskõkin bushãra gaba ga rahamarSa, kuma Muka saukar da ruwa mai tsarkakẽwa daga sama |