Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 49 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿لِّنُحۡـِۧيَ بِهِۦ بَلۡدَةٗ مَّيۡتٗا وَنُسۡقِيَهُۥ مِمَّا خَلَقۡنَآ أَنۡعَٰمٗا وَأَنَاسِيَّ كَثِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 49]
﴿لنحيي به بلدة ميتا ونسقيه مما خلقنا أنعاما وأناسي كثيرا﴾ [الفُرقَان: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Mu rayar, game da shi, gari matacce, kuma Mu shayar da shi dabbobi da mutane masu yawa daga abin da Muka halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Mu rayar, game da shi, gari matacce, kuma Mu shayar da shi dabbobi da mutane masu yawa daga abin da Muka halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Mu rãyar, game da shi, gari matacce, kuma Mu shayar da shi dabbõbi da mutãne mãsu yawa daga abin da Muka halitta |