Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 63 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَعِبَادُ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلَّذِينَ يَمۡشُونَ عَلَى ٱلۡأَرۡضِ هَوۡنٗا وَإِذَا خَاطَبَهُمُ ٱلۡجَٰهِلُونَ قَالُواْ سَلَٰمٗا ﴾
[الفُرقَان: 63]
﴿وعباد الرحمن الذين يمشون على الأرض هونا وإذا خاطبهم الجاهلون قالوا سلاما﴾ [الفُرقَان: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma bayin Mai rahama* su ne waɗanda ke yin tafiya a kan ƙasa da sauƙi, kuma idan jahilai sun yi musu magana, sai su ce: "Salama" (a zama lafiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bayin Mai rahama su ne waɗanda ke yin tafiya a kan ƙasa da sauƙi, kuma idan jahilai sun yi musu magana, sai su ce: "Salama" (a zama lafiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãyin Mai rahama su ne waɗanda ke yin tafiya a kan ƙasa da sauƙi, kuma idan jãhilai sun yi musu magana, sai su ce: "Salãma" (a zama lafiya) |