Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 64 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَٱلَّذِينَ يَبِيتُونَ لِرَبِّهِمۡ سُجَّدٗا وَقِيَٰمٗا ﴾
[الفُرقَان: 64]
﴿والذين يبيتون لربهم سجدا وقياما﴾ [الفُرقَان: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke kwana suna masu sujada da tsayi a wurin Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke kwana suna masu sujada da tsayi a wurin Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke kwãna sunã mãsu sujada da tsayi a wurin Ubangijinsu |