Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 7 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿وَقَالُواْ مَالِ هَٰذَا ٱلرَّسُولِ يَأۡكُلُ ٱلطَّعَامَ وَيَمۡشِي فِي ٱلۡأَسۡوَاقِ لَوۡلَآ أُنزِلَ إِلَيۡهِ مَلَكٞ فَيَكُونَ مَعَهُۥ نَذِيرًا ﴾
[الفُرقَان: 7]
﴿وقالوا مال هذا الرسول يأكل الطعام ويمشي في الأسواق لولا أنـزل إليه﴾ [الفُرقَان: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Mene ne ga wannan Manzo, yana cin abinci, kuma yana tafiya a cikin kasuwanni! Don me ba a saukar da mala'ika zuwa gare shi ba, domin ya kasance mai gargaɗi tare da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Mene ne ga wannan Manzo, yana cin abinci, kuma yana tafiya a cikin kasuwanni! Don me ba a saukar da mala'ika zuwa gare shi ba, domin ya kasance mai gargaɗi tare da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Mẽne ne ga wannan Manzo, yanã cin abinci, kuma yanã tafiya a cikin kãsuwanni! Don me ba a saukar da malã'ika zuwa gare shi ba, dõmin ya kasance mai gargaɗi tãre da shi |