Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 28 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالَ رَبُّ ٱلۡمَشۡرِقِ وَٱلۡمَغۡرِبِ وَمَا بَيۡنَهُمَآۖ إِن كُنتُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[الشعراء: 28]
﴿قال رب المشرق والمغرب وما بينهما إن كنتم تعقلون﴾ [الشعراء: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ubangijin mafitar rana da maɓuyarta da abin dayake a tsakaninsu, idan kun kasance kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ubangijin mafitar rana da maɓuyarta da abin dayake a tsakaninsu, idan kun kasance kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ubangijin mafitar rãnã da maɓũyarta da abin dayake a tsakaninsu, idan kun kasance kunã hankalta |