Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 49 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالَ ءَامَنتُمۡ لَهُۥ قَبۡلَ أَنۡ ءَاذَنَ لَكُمۡۖ إِنَّهُۥ لَكَبِيرُكُمُ ٱلَّذِي عَلَّمَكُمُ ٱلسِّحۡرَ فَلَسَوۡفَ تَعۡلَمُونَۚ لَأُقَطِّعَنَّ أَيۡدِيَكُمۡ وَأَرۡجُلَكُم مِّنۡ خِلَٰفٖ وَلَأُصَلِّبَنَّكُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الشعراء: 49]
﴿قال آمنتم له قبل أن آذن لكم إنه لكبيركم الذي علمكم السحر﴾ [الشعراء: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ashe, kun yi imani saboda shi, a gabanin in yi muku izni? Lalle ne shi, haƙiƙa babbanku ne wanda ya koya muku sihirin, to, za ku sani. Lalle ne haƙiƙa, zan kakkatse hannuwanku da kafafunku a tarnaƙi, kuma haƙiƙa, zan tsire ku gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe, kun yi imani saboda shi, a gabanin in yi muku izni? Lalle ne shi, haƙiƙa babbanku ne wanda ya koya muku sihirin, to, za ku sani. Lalle ne haƙiƙa, zan kakkatse hannuwanku da kafafunku a tarnaƙi, kuma haƙiƙa, zan tsire ku gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe, kun yi ĩmãni sabõda shĩ, a gabãnin in yi muku izni? Lalle ne shi, haƙĩƙa babbanku ne wanda ya kõya muku sihirin, to, zã ku sani. Lalle ne haƙĩƙa, zan kakkãtse hannuwanku da kafãfunku a tarnaƙi, kuma haƙĩƙa, zan tsĩrẽ ku gabã ɗaya |