Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 7 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ إِلَى ٱلۡأَرۡضِ كَمۡ أَنۢبَتۡنَا فِيهَا مِن كُلِّ زَوۡجٖ كَرِيمٍ ﴾
[الشعراء: 7]
﴿أو لم يروا إلى الأرض كم أنبتنا فيها من كل زوج كريم﴾ [الشعراء: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su duba ba zuwa ga ƙasa, da yawa Muka tsirar a cikinta, daga dukan nau'i mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su duba ba zuwa ga ƙasa, da yawa Muka tsirar a cikinta, daga dukan nau'i mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su dũba ba zuwa ga ƙasa, da yawa Muka tsirar a cikinta, daga dukan nau'i mai kyau |