Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 20 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَتَفَقَّدَ ٱلطَّيۡرَ فَقَالَ مَالِيَ لَآ أَرَى ٱلۡهُدۡهُدَ أَمۡ كَانَ مِنَ ٱلۡغَآئِبِينَ ﴾
[النَّمل: 20]
﴿وتفقد الطير فقال ما لي لا أرى الهدهد أم كان من الغائبين﴾ [النَّمل: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya binciki* tsuntsaye, sai ya ce: "Me ya kare ni ba ni ganin hudhudu, ko ya kasance daga masu fakuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya binciki tsuntsaye, sai ya ce: "Me ya kare ni ba ni ganin hudhudu, ko ya kasance daga masu fakuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya binciki tsuntsãye, sai ya ce: "Me ya kãre ni bã ni ganin hudhudu, kõ ya kasance daga mãsu fakuwa ne |