Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 21 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿لَأُعَذِّبَنَّهُۥ عَذَابٗا شَدِيدًا أَوۡ لَأَاْذۡبَحَنَّهُۥٓ أَوۡ لَيَأۡتِيَنِّي بِسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٖ ﴾
[النَّمل: 21]
﴿لأعذبنه عذابا شديدا أو لأذبحنه أو ليأتيني بسلطان مبين﴾ [النَّمل: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne za ni azabta shi azaba mai tsanani ko kuwa lalle in yanka shi, ko kuwa lalle ya zo mini da dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne za ni azabta shi azaba mai tsanani ko kuwa lalle in yanka shi, ko kuwa lalle ya zo mini da dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne zã ni azabta shi azãba mai tsanani kõ kuwa lalle in yanka shi, kõ kuwa lalle ya zo mini da dalĩli bayyananne |