Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 24 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَجَدتُّهَا وَقَوۡمَهَا يَسۡجُدُونَ لِلشَّمۡسِ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَزَيَّنَ لَهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ أَعۡمَٰلَهُمۡ فَصَدَّهُمۡ عَنِ ٱلسَّبِيلِ فَهُمۡ لَا يَهۡتَدُونَ ﴾
[النَّمل: 24]
﴿وجدتها وقومها يسجدون للشمس من دون الله وزين لهم الشيطان أعمالهم فصدهم﴾ [النَّمل: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Na same ta ita da mutanenta, suna yin sujada ga rana, baicin Allah, kuma Shaiɗan ya ƙawace musu ayyukansu, saboda haka ya karkatar da su daga hanya, sa'an nan su, ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Na same ta ita da mutanenta, suna yin sujada ga rana, baicin Allah, kuma Shaiɗan ya ƙawace musu ayyukansu, saboda haka ya karkatar da su daga hanya, sa'an nan su, ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Na sãme ta ita da mutãnenta, sunã yin sujada ga rãnã, baicin Allah, kuma Shaiɗan ya ƙawãce musu ayyukansu, sabõda haka ya karkatar da su daga hanya, sa'an nan sũ, ba su shiryuwa |