Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 45 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰ ثَمُودَ أَخَاهُمۡ صَٰلِحًا أَنِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ فَإِذَا هُمۡ فَرِيقَانِ يَخۡتَصِمُونَ ﴾
[النَّمل: 45]
﴿ولقد أرسلنا إلى ثمود أخاهم صالحا أن اعبدوا الله فإذا هم فريقان﴾ [النَّمل: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, mun aika zuwa Samudawa da ɗan'uwansu, Salihu (ya ce), "Ku bauta wa Allah." Sai ga su ƙungiyoyi biyu suna ta husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, mun aika zuwa Samudawa da ɗan'uwansu, Salihu (ya ce), "Ku bauta wa Allah." Sai ga su ƙungiyoyi biyu suna ta husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun aika zuwa Samũdãwa da ɗan'uwansu, Salihu (ya ce), "Ku bauta wa Allah." Sai gã su ƙungiyõyi biyu sunã ta husũma |