Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 46 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَ يَٰقَوۡمِ لِمَ تَسۡتَعۡجِلُونَ بِٱلسَّيِّئَةِ قَبۡلَ ٱلۡحَسَنَةِۖ لَوۡلَا تَسۡتَغۡفِرُونَ ٱللَّهَ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾
[النَّمل: 46]
﴿قال ياقوم لم تستعجلون بالسيئة قبل الحسنة لولا تستغفرون الله لعلكم ترحمون﴾ [النَّمل: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya mutanena! Don me kuke neman gaggawa game da munanawa, a gabanin kyautatawa. Don me ba ku neman Allah gafara, tsammaninku, za a yi muku rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutanena! Don me kuke neman gaggawa game da munanawa, a gabanin kyautatawa. Don me ba ku neman Allah gafara, tsammaninku, za a yi muku rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã mutãnẽna! Don me kuke nẽman gaggãwa game da mũnanãwa, a gabãnin kyautatãwa. Don me bã ku nẽman Allah gãfara, tsammãninku, zã a yi muku rahama |