Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 44 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قِيلَ لَهَا ٱدۡخُلِي ٱلصَّرۡحَۖ فَلَمَّا رَأَتۡهُ حَسِبَتۡهُ لُجَّةٗ وَكَشَفَتۡ عَن سَاقَيۡهَاۚ قَالَ إِنَّهُۥ صَرۡحٞ مُّمَرَّدٞ مِّن قَوَارِيرَۗ قَالَتۡ رَبِّ إِنِّي ظَلَمۡتُ نَفۡسِي وَأَسۡلَمۡتُ مَعَ سُلَيۡمَٰنَ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[النَّمل: 44]
﴿قيل لها ادخلي الصرح فلما رأته حسبته لجة وكشفت عن ساقيها قال﴾ [النَّمل: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Aka ce mata, "Ki shiga a gidan sarauta." To, a lokacin da ta gan shi, ta yi zatona wai gurbi ne, kuma ta kuranye* daga ƙwaurinta. Ya ce: "Lalle ne shi, gidan sarauta ne mai santsi daga madubai." Ta ce: "Ya Ubangijina! Ba a roƙon Allah sai da sunayensa masu kyau, tis'in da taran nan, sai dai a dunƙule kamar a ce, "Ina roƙon Allah da sunayenSa da na sani da waɗanda ban sani ba." Lalle ni, na zalunci kaina, kuma na sallama al'amari tare da Sulaiman ga Allah, Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Aka ce mata, "Ki shiga a gidan sarauta." To, a lokacin da ta gan shi, ta yi zatona wai gurbi ne, kuma ta kuranye daga ƙwaurinta. Ya ce: "Lalle ne shi, gidan sarauta ne mai santsi daga madubai." Ta ce: "Ya Ubangijina! Ba a roƙon Allah sai da sunayensa masu kyau, tis'in da taran nan, sai dai a dunƙule kamar a ce, "Ina roƙon Allah da sunayenSa da na sani da waɗanda ban sani ba." Lalle ni, na zalunci kaina, kuma na sallama al'amari tare da Sulaiman ga Allah, Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Aka ce mata, "Ki shiga a gidan sarauta." To, a lõkacin da ta gan shi, ta yi zatona wai gurbi ne, kuma ta kuranye daga ƙwaurinta. Ya ce: "Lalle ne shi, gidan sarauta ne mai santsi daga madũbai." Ta ce: "Yã Ubangijĩna! Bã a rõƙon Allah sai da sunãyensa mãsu kyau, tis'in da taran nan, sai dai a dunƙule kamar a ce, "Inã rõƙon Allah da sunãyenSa da na sani da waɗanda ban sani ba." Lalle nĩ, na zãlunci kaina, kuma nã sallama al'amari tãre da Sulaiman ga Allah, Ubangijin halittu |