Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 6 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَإِنَّكَ لَتُلَقَّى ٱلۡقُرۡءَانَ مِن لَّدُنۡ حَكِيمٍ عَلِيمٍ ﴾
[النَّمل: 6]
﴿وإنك لتلقى القرآن من لدن حكيم عليم﴾ [النَّمل: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa, ana haɗa* ka da Alƙur'ani daga gun Mai hikima, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa, ana haɗa ka da Alƙur'ani daga gun Mai hikima, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa, anã haɗa ka da Alƙur'ãni daga gun Mai hikima, Masani |