Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 7 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿إِذۡ قَالَ مُوسَىٰ لِأَهۡلِهِۦٓ إِنِّيٓ ءَانَسۡتُ نَارٗا سَـَٔاتِيكُم مِّنۡهَا بِخَبَرٍ أَوۡ ءَاتِيكُم بِشِهَابٖ قَبَسٖ لَّعَلَّكُمۡ تَصۡطَلُونَ ﴾
[النَّمل: 7]
﴿إذ قال موسى لأهله إني آنست نارا سآتيكم منها بخبر أو آتيكم﴾ [النَّمل: 7]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Musa ya ce wa iyalinsa "Lalle ni, na tsinkayi wata wuta, ni mai zo muku daga gare ta ne, da wani labari, ko kuwa mai zo muku ne da Yula, makamashi, tsammaninku, ku ji ɗimi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Musa ya ce wa iyalinsa "Lalle ni, na tsinkayi wata wuta, ni mai zo muku daga gare ta ne, da wani labari, ko kuwa mai zo muku ne da Yula, makamashi, tsammaninku, ku ji ɗimi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Mũsã ya ce wa iyãlinsa "Lalle ni, na tsinkãyi wata wuta, ni mai zo muku daga gare ta ne, da wani lãbari, ko kuwa mai zo muku ne da Yũla, makãmashi, tsammãninku, ku ji ɗimi |