Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 62 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿أَمَّن يُجِيبُ ٱلۡمُضۡطَرَّ إِذَا دَعَاهُ وَيَكۡشِفُ ٱلسُّوٓءَ وَيَجۡعَلُكُمۡ خُلَفَآءَ ٱلۡأَرۡضِۗ أَءِلَٰهٞ مَّعَ ٱللَّهِۚ قَلِيلٗا مَّا تَذَكَّرُونَ ﴾
[النَّمل: 62]
﴿أمن يجيب المضطر إذا دعاه ويكشف السوء ويجعلكم خلفاء الأرض أإله مع﴾ [النَّمل: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Ko wane ne yake karɓa, kuma ya sanya ku mamayan ƙasa? Shin akwai wani abin bautawa tare da Allah? Kaɗan ƙwarai kuke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko wane ne yake karɓa, kuma ya sanya ku mamayan ƙasa? Shin akwai wani abin bautawa tare da Allah? Kaɗan ƙwarai kuke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ wãne ne yake karɓã, kuma ya sanya ku mamãyan ƙasa? Shin akwai wani abin bautawa tãre da Allah? Kaɗan ƙwarai kuke yin tunãni |