Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 61 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿أَمَّن جَعَلَ ٱلۡأَرۡضَ قَرَارٗا وَجَعَلَ خِلَٰلَهَآ أَنۡهَٰرٗا وَجَعَلَ لَهَا رَوَٰسِيَ وَجَعَلَ بَيۡنَ ٱلۡبَحۡرَيۡنِ حَاجِزًاۗ أَءِلَٰهٞ مَّعَ ٱللَّهِۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّمل: 61]
﴿أمن جعل الأرض قرارا وجعل خلالها أنهارا وجعل لها رواسي وجعل بين﴾ [النَّمل: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa wane ne Ya sanya ƙasa tabbatacciya, kuma Ya sanya koguna a tsakaninta kuma Ya sanya mata manyan duwatsu tabatattu, kuma Ya sanya wani shamaki a tsakanin tekuna biyu? Shin akwai wani abin bautawa tare da Allah. A'a, mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa wane ne Ya sanya ƙasa tabbatacciya, kuma Ya sanya koguna a tsakaninta kuma Ya sanya mata manyan duwatsu tabatattu, kuma Ya sanya wani shamaki a tsakanin tekuna biyu? Shin akwai wani abin bautawa tare da Allah. A'a, mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuwa wãne ne Ya sanya ƙasa tabbatacciya, kuma Ya sanya kõguna a tsakãninta kuma Ya sanya mata manyan duwãtsu tabatattu, kuma Ya sanya wani shãmaki a tsakãnin tẽkuna biyu? Shin akwai wani abin bautãwa tãre da Allah. Ã'a, mafi yawansu ba su sanĩ ba |